BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Kisan gilla biyar na baya-bayan nan da suka tayar da hankali a Kano
A lokuta da dama da suka gabata, an riƙa samun labaran yadda ake yi wa mutanen kisan gilla a jihar, da ke zama cibiyar kasuwancin arewacin ƙasar.
KAI TSAYE, Tinubu ya yi Allah wadai da kisan mace da ƴaƴanta shida a Kano
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Litinin 19/01/2026
Waɗanne makamai Najeriya ke buƙata don yaƙi da ƴanbindiga?
A lokuta da dama an sha jin wasu jami'an tsaron ƙasar na ƙorafin rashin isassun makamai a matsayin ɗaya daga cikin matsalolin da suke fuskanta.
Abin da ya sa PDP ta koma neman kuɗi a hannun ƴaƴanta
Jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya, ta bayyana dalilin da ya sa za ta fara neman kudi a hannun 'ya'yan jam'iyyar a wani mataki na kawo ƙarshen siyasar ubangida a jam'iyyar.
Yadda Amurka, China da Rasha ke ƙoƙarin mamaye duniya ta ƙarfi
A daidai lokacin da Trump ke ƙoƙarin faɗaɗa ƙarfin ikon Amurka a duniya, a ɗaya ɓangaren kuma China da Rasha na ƙara yunƙurin nuna ƙwanjinsu.
'Sojojin Najeriya sun kashe ƴanbindiga fiye da 40 a Borno'
Wannan shafi ne da ke kawo mu ku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya
Yadda za ku kauce wa kamuwa da ciwon zuciya?
Matsalolin kan faru ne sakamakon kitse da ke taruwa a jijiyoyin jini da kuma ƙaruwar wasu abubuwa da ke janyo curewar jini.
An kama mutumin da ya ƙera 'jirgin Annabi Nuhu' a Ghana
Ƴan sanda sun tuhumi Ebo Noah da wallafa labaran ƙarya da ya haifar da tsoro da fargaba, bayan da ya ce ya na ƙera jirgin ruwa ne domin ceto mutane lokacin da Allah zai halaka duniya a ranar 25 gawatan Disamba ba.
Greenland: Yadda ƙasashen Turai ke caccakar Trump kan barazanar ƙaƙaba musu haraji
Ana ci gaba da Allah wadai da barazanar shugaba Trump na ƙaƙaba haraji ga ƙasashen Turai da ke adawa da shirinsa na karɓe ikon Greenland, wanda ya ce ya zama wajibi domin ƙalubantar barazanar tsaro daga Rasha da China.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Yamma, 19:29, 19 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 19 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 19 Janairu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 19 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Hukumar ƙwallon ƙafar Afirka ta yi tur da halayyar ƴan wasan Senegal
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Lahadi 18 zuwa 30 ga Janairun 2026
Chelsea ta yi wa Madrid tayin Enzo, Man Utd ta tuntuɓi Xavi
Chelsea ta sanar da Real Madrid cewa za ta iya sayar da Enzo Fernandez, Man Utd na son Joao Gomes, yayin da Nottingham Forest ke tattaunawa kan Lorenzo Lucca.
Me ya sa koci ɗan Ingila bai taɓa lashe Premier League ba - wa zai fara ɗauka?
Menene dalilin da ya sa kociya ƴan Ingila ba su taɓa lashe kofin Premier League - yaushe ne za kuma su ɗauka?
Chelsea na dab da sayen Jacquet, Liverpool na son Camavinga
Chelsea na shirin lale fam miliyan 43 domin ɗauko Jeremy Jacquet, Napoli na son Evan Ferguson , yayin da Bournemouth ke farautar Christos Mandas.
Fernandes ba zai nemi izinin barin United ba a Janairu
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Litinin 12 zuwa 16 ga Janairun 2026
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Lokuta 8 da aka samu mummunar garkuwa da mutane a Najeriya cikin 2025
Garkuwa da mutane a Afirka ta yamma ya fara zama ruwan dare, inda ƴanbindiga suke cin karensu babu babbaka wajen sace mutane domin neman kuɗin fansa.
'An aurar da ni ina da shekara 14: Yadda ake yi wa yara auren wuri a Amurka
A Amurka kaɗai, inda babu mafi ƙarancin shekarun aure na tarayya, sama da yara ƙanana 300,000 sun yi aure bisa doka tsakanin 2000 zuwa 2021, bisa ga bayanan 'Unchained at Last', wata ƙungiya da ke aiki don kawo ƙarshen al'adar a ƙasar.
'Mun fara binciken kisan wata mata da yaranta shida a Kano'
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Asabar 17/01/2026
Su wane ne ƴan kwamitin 'zaman lafiyar Gaza' da Trump ya bayyana?
Fadar White House ta sanar da sunayen waɗanda za su sa ido kan mataki na gaba na shirin samar da zaman lafiya na shugaban Amurka a Gaza.
Yadda 'sakacin likitoci' ke jefa rayuwar mutane cikin haɗari a asibitocin Najeriya
Fitacciyar marubuciya Chimamanda Ngozi Adichie ta yi zargin cewa akwai sakacin ma'aikatan asibiti a mutuwar ɗanta, zargin da asibitin suka musanta.
Wane irin zurfi ɗan'adam ya taɓa yi zuwa can ƙarkashin ƙasa?
A tsawon lokaci, ɗan'adam ya bi hanyoyi da dama wajen kai wa kusa da tsakiyar duniya - amma me yake can ƙarkashin ƙasa?
Saɓani tsakanin shugabannin Taliban: BBC ta gano dalilin ɗaukar matakin rufe intanet
Shugaban Taliban ya taɓa yin gargadi kan rarrabuwar kawuna: Wani bincike da BBC ta gudanar ya nuna yadda ƴancin mata da intanet da kuma addini ke janyo cece-ku ce a tsakanin shugabannin ƙungiyar.
Yadda mutum miliyan 55 ke fuskantar barazanar yunwa a yammacin Afrika
Kusan mutane miliyan 55 a yammacin Afirka da kuma tsakiyar Afirka za su fuskanci karancin abinci a 2026 a cewar hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya.
An yi jana'izar limamin da ya kuɓutar da Kristoci daga hari a Filato
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Juma'a 16/01/2026
Wane matsayi ake ciki game da yunƙurin tsige gwamna Fubara?
Majalisar jihar Rivers ta ce babu gudu babu ja da baya wajen yunƙurin tsige gwamnan jihar Rivers Siminialayi Fubara da mataimakiyarsa Farfesa Ngozo Nma Odu.
Wane ne Abba Atiku, ɗan jagoran adawar Najeriya da ya koma APC?
A ranar Alhamis ne Abba Atiku Abubakar ya sanar da matakinsa na sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC, tare da alwashin taimaka wa Bola Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Abin da ya sa aka binne Sardauna a Kaduna maimakon Sokoto
A game da yadda aka binne marigayin, Dr Shuaibu ya ce tun kafin rasuwarsa dama ya yi wasiyyar inda yake so a binne shi.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.



































































